Tehran (IQNA) Ma'aikatar harkokin wajen Amurka ta bayyana rashin jin dadin ta da maido da alakar da ke tsakanin Hamas da Syria, inda ta yi ikirarin cewa wannan matakin zai cutar da muradun al'ummar Palasdinu.
Lambar Labari: 3488047 Ranar Watsawa : 2022/10/21